Marigayi Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam – Allah Ya yi ma sa rahama –
ya na daya ne daga cikin mafiya shahara da kuma fitattun Malaman Musulunci kuma Jagorori a kan shiriya da miliyoyin al’ummar Musulmin Najeriya Musamman Arewacinta – da kuma yammacin Afirika su ka gania farkon karni na 15 bayan Hijrar Manzon Allah (sallallahu 'alaihi wa alihi wa sallam) daga Makkah zuwa Madina.

Karanta sauran>

KwafowaCiro kuma ka duba, sauti, bidiyo da littattafai dake kunshe da fatawowi, laccoci, karatuttuka da tafsirai, daban daban

 

Taskar BayanKaranci rubutu da littattafai daga library, kuma ka leko maudu'ai da wasu bayanai da suka shafi Sheikh Ja'afar